Gidauniyar Aisha Buhari Ta Tallafa Da Abinci Da Kudade A Jihar Adamawa

aisha buhaari large
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Uwar gidan shugaban kasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta raba kayayyakin abinci da miliyoyin kudi ga masu mabukata a jihar Adamawa. 

Wadanda suka amfana sun hada da shugabannin addinai, kungiyoyin mata da marayu da sauransu.

Mataimakin shugaban kasa kanharkar yada labarai da hulda da jamaa Aliyu Abdullah ne ya wakilci uwargida da kuma Zainab Ikaz-Kassim babbar mataimakiyar shugaban kasa kan shirye shirye karkashin gidauniyar ta.

Uwargidan ta shugaba Buhari ta bayyana cewa taimakwa marasa karfi abu ne ya ya kaamata duk wani mai hali yayi inda tayi kira da dinga taimakawa.

A nata jawabin uwargidan gwamnan jihar Madam Lami Fintiri wadda kwamishinan ilimi da ayyukana habbaka jihar.

Mrs Wilbina uwargidan shugaban kasar kan kula da take da jihar Adamawa dama kasar baki daya.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply