FESMAN Sun Shawarci Yan Najeriya Game Da Bukatuwar Saka Jari A Harkar Noma.

rice
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kungiyar kananan manoma na Najeriya FESMAN sun shawarci yan najeriya game da bukatuwar saka jari a harkar noma domin bunkasa tsaron abinci.

Shugaban kungiyar FESMAN, Mr Ebeh Ogoenyi ne ya bada shawarar hakan yayin bayani ga kamfanin dillanci labarai na Najeriya.

Yace yin kira kan batun hakan yana da matukar muhimmanci musamman ma da bullar annobar COVID-19 wanda ya durkusar da harkan man fetur a duniya baki daya kuma yace nomar zai janwo samu duba da yadda duniya ke bukata da kuma saukin wajen fitaar wa ksashen wajen.

Ya kuma ce suna wayar da kan jama’an najeriya game da noman ne domin al’umma ta ci gaba, da samar da ayyukan yi dama kuma sarrafa albarkatu.

NAN ta ruwaito cewa kungiyar manoman tana da mambobi 764, 20 daga ko wani jihar najeriya wanda take da burin tsare binci da kuma sarrafe-sarrafe da kirkira daga albarkatu da ake dasu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply