
Farashin danyan mai ya tashi a kasuwan duniya tashin da ba a tafa ganin irintaba tun bayan watan Fabrairun 2020.
Tashin farashin dayan mai yana da nasaba da rage adamin fetar da kasar saudiya tayi na janyewa ko wace rana .
Hakan ya sanya mutane da Dama sanya hannun jari
Cibiyoyin hada hadar hannu jari na Amurika ta tashi hakan a ranan jumaa data gabata dukda koma baya da cutar covid 19 ya haifar.

Tunda farko anyi harsashin cewa yan kasuwan zasuyi asaran ganga million takwas a rannan faerkon watan janeru na wannnan shekara a bin da ya zarta arsashin masu nazari
