
Farashin iskar gas da ake saidawa yan kasuwa a kasar nan ya karu da kasha 20 a watan day a gabata.
A watan Nuwamba naira ya karu da 30 zuwa dari 5 akan dala 1 a kasuwannin duniya.
Masu shigar da kaya sun kara farashin ton 20 na isakar gas.
Yanzu a jihar Legas ana cika tukunyar iskar gas na kg 6 a dubu 2 da dari 3, sai kuma tukunyar iskar na kg 12 ana siyarwa a kan dubu 4.

Yan kasuwa sun bayyana cewa farashin iskar gas tana cigaba da karuwa a watannin kwanan nan yayin da darajar naira ta karu akan dala.
