Fadar Shugaban Kasar Nigeria Ta Bayyana Cewa Babu Hutun Aiki Ranar 12 Ga Watan Yuni

nig-flag2-small-1-1
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Fadar shugaban kasar nigeria ta baiyaan cewa, babu hutun aiki a ranar 12 ga watan yunin wannan shekarar, duk da cewa an aiyana ranar a matasyin ranar tunawa da demokradiyya ta kasa.

Fadar shugaban kasar ta fitar da wannan sakon ne a dai-dai lokacin da jama’a na ta yada jita-jitar cewa akwai hutu aranar.

Sakon ta kara da cewa, koda yake gwamanati ta aina ranar a matsayin sabuwar ranar tunawa da demokradiyya ta kasa, sai a nan gabane za’a fara yin hutu a sabuwar ranar ba wananna shekarar ba.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply