Dubban Yan Hijira Daga Afrika Ne Suke Mutuwa A Hanyarsu Ta Zuwa Turai

libya
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Dubban masu hijira ne suka rasu sakamakon cin zarafinsu da akeyi yayin tsallake kasashen Afrika inji majalisar dinkin duniya a rahoton data fitar, inda tace a kowane wata kimanin mutane 72 suke mutuwa a hanyoyin.

Da dama daga cikinsu na mutuwa a ruwayayin da suke kokarin tsallake kasashen Afrika zuwa turai.

Rahoton da aka wallafa tsakanin majalisar dinkin duniya mai kula day an gudun hijira da kuma ta Danish Refugee Council da Mixed Migration Centre sun bayyana kalubalen day an hijirar ke fuskanta a kan hanyoyinsu.

Sunce yawanci na fuskantar matsalar tafiya wasu kuma tsabar azabar masuyin safara dasu ne, day an ta’adda ke sasu mutuwa.

A shekarar 2018 da 2019 kadai kimanin mutane 1,750 suka rasu kimanin mutum 2 kenan a ko wace rana.

Haka nanrahoton yace kashi 1 cikin 3 na wadanda suke rasuwar sune masu bi ta yankin sahara, wasu a yakin kasar The Libya wasu kuma sakamakon bin munannan hanyoyin da ake fama da rikici a kasashen afrika ta tsakiya da Mali.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply