Dakarun Sojojin Najeriya Sun Kama Wasu Gagararrun Yan Fashi Guda Biyu a Taraba

taraba bandits
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Dakarun Sojoji  Na 101 Da Aka Tura  Jihar Taraba A Arewa Maso Gabashin Kasar, Sun Kama Wasu Yan  Fashi Guda Buya  Wanda Suka Buya A Dogon Ruwa

An Kama ‘Yan Bindigar, A Lokacin Da Aka  Kai Musu Farmaki A Yankin

Abubuwan Da Aka Gano Sun  Ɓoye Sun Haɗa Da Bindigar G3 Guda Daya Da Manyan   Bindiga Guda Biyu  .

A Yanzu Haka Wadanda Ake Tuhuma Za A Mika Su Ga Hukumar Don Gurfanar Da Su A Gaban Kuliya

A  Jawabin  Da Brigadier Janar General Texas Chukwu Ya Yi, Babban Jami’in Hulda Da Jamaa ;Na Wannan Runduna  Ya Kirayi Jamaa Dasu  Hada Kai Da Jamian Tsaro ,Kuma Su Dinga Basu Bayane Dan Kawo Karshen Taadanci A Kasar

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply