Dakarun Sojin Myanmmar Sun Aiwatar Da Juyin Mulkin A Kasar

images (6)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By: Babagana Bukar Wakil Ngala, Maiduguri

Dakarun sojin kasar Myanmmar sun aiwatar da juyin mulkin bazata a cikin ruwan sanyi inda suka sanya dokar ta baci bayan sun kama shugabar kasa Aung San Suu Kyi da wasu manyan mukarraban gwamnatin ta.

An yanka hanyoyin sadarwa gabadaya, kafafan yda labarai, layukan yanar gizo dama yanke wutar lantarki abin da ya sanya ba’a sanya halin da al’ummar ke ciki ba zuwa yanzu.

Rahotannin da yafito daga kafar sadarwa mallakin sojoji ya nuna cewa babban hafsan sojojin kasar Min Aung Hlaing shine yake rike da mulki a kasar.

Dandal kura ta rawaito cewa a lokacin mulkin ta ne akayi kisan gilla ga musulmai a Rohingya wanda sojojin Myammar suka aiwatar.

Majalisar dinkin dunia ta rawaito cewa har yanzu yan gudun hijiran Rohingya na neman mafaka a Bangladesh da wasu kasashe makwabta a yankin.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply