COVID-19: An Samu Karuwar Mutane 307 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar yaki da cututtuka ta kasa wato NCDC ta bayyana karuwar mutane 307 masu dauke da cutar COVID-19.

Cibiyar ta bayyana hakan tace a yanzu mau dauke da cutar sun kama 10,162, inda aka samu karuwar a jihohi 14 ciki hard a birnin tarrayya.

An samu mutane 188 a jihar Lagos , 44 a abuja, 19 a Ogun, 14 a Kaduna, 12 a Oyo, 9 a Bayelsa, 5 a Gombe, 3 a Kano da Delta, sai guda biyu biyu a jihohin Imo, Rivers, Niger da Bauchi sai kuma 1 a jihohin Plateau da Kwara.
Dandal Kura Radio ta gano cewa an salami mutane 3007 sai da suka rasa rayukansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply