Cibiyar Samar Da Zaman Lafiya Ta Amurka Tace Akwai Yiwuwar Rikicin Zabe A Najeriya

inec
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Wani bincike da kungiyar Amurka ta United States Institute of Peace kan rikicin zabe ya nuna cewa za’a iya samun rikicin siyasa a Najeriya kafin zaben 2019.

Jihohin da suka fi zaton za’a gudanar da rikicin sune Rivers, Kano, Kaduna da jihar Ekiti states. An fara binciken tun watan Mayu da Afirilu na shekarar 2018 din wanda aka gudanar a jihohi 8 wato Kano, Kaduna, Ekiti, Adamawa, Plateau, Anambra, Lagos jihar Rivers.

Wani daga cikin masu binciken Mr. Aly Verjee ya bada rahoton kan cewa binciken da suka yi a kano ya nuna cewa yanda labarai suka canza a kasar kan harkar tsaro, da yadda ake gudanar da rikicin Fulani da makiyaya da rikicin kabilanci, zai kara hura wutar rikici kuma hakan zai iya hana samun gudanar da zabe cikin kwanciyar hankali..

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply