Buratai Ya Baiyana cewa Ta’addanci A Najeriya Zai Zama Tarihi Akwanan nan.

Chief-of-Army-Staff-Major-General-T-Y-Buratai
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Tsohon hafsan rundunar sojojin Najeriya laftanar janar Tukur Yusuf Buratai yace yana da tabbacin cewa ta’addanci a Najeriya zai zama tarihi kwanan nan.

Yayi godiya ga gwamna Zulum da ya kasance mai taimako a gare shi, haka ma dakarun rundunar sojojin wajen yaki da ta’addanci, ya bayyana haka ne yayin wani taron da aka shirya masa a Abuja.

A ranar alhamis ne janar Buratai ya mika aiki ga sabon hafsan rundunar sojojin manjo janar Ibrahim Attahiru.

Tuni dai shugaba Buhari ya karbi takardan ajiye aiki na hafsoshin yayin da ya nada wasu sabbi.

Ajiye aikin nasu yazo ne sakamakon yawan kiran da akeyi domin rashin samun mafita kan matsalar tsaro.
CHN/SSD/BBW

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply