BOGIS Tace Wasu Mutane Da Kungiyoyi Na Kafa Abubuwan Sadarwa A Maiduguri.

BOGIS SECRETARY
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar mai lura da filaye da tattara haraji ta jihar Borno wato BOGIS tace wasu mutane da kungiyoyi na kafa abubuwan sadarwa mast a Maiduguri.

Wannan yana kunshe ne cikin wata sanarwa da babban sakataren hukumar injiniya Adam Bababe ya fitar.

Hukumar tana umurtan dukkan jama’a da kungiyoyi da su bayyana takardan shaida na mallaka, dana tantancewa da kuma takardan daga ma’aikatar manyan makarantu, kimiyya, fasaha da kere kere wanda ya basu damar hakan.

Daga karshe injiniya Bababe yayi gargadi ga duk wanda ya kafa irin wannan kuma bai bayyana takardan shaida ba zai fuskanci hukunci na karya ka’idojin filiye.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply