Bankin Raya Tattalin Arzikin Afrika Ta Kaddamar Da Shiri Karfafawa Mata Gwaiwa Domin Dogaro Da Kansu.

africa
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Bankin raya tattalin arzikin Afrika ta kaddamar da wata sabon shiri na karfafa mata a wannan shekara na 2021 zuwa 2025.
Wannan yana kunshe ne cikin wata sanarwa da bankin ta fitar a Addis Ababa.

An amince da shirin ne a ranar 11 ga watan Disamba na shekarar da ta gabata domin inganta kokarin bankin wajen daidaita jinsi da kuma karfafawa mata da yammata a Afrika.

Shirin yana duba bangarori 3 sa suka hada da karfafawa mata ta hanyar kasuwanci, da samun aiki da kuma samar da aiki ta hanyar sana’ar hannu.

Sanarwar ta kara dacewa shirin ya hada da kungiyoyin fararen hula, kungiyoyin yanki da na kasa da kasa da kuma wakilan gwamnati.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply