Hukumar Rukunin Masana’antun Dangote ta dage cewa an sayi kamfanin siminti na Obajana a shekarar 2002 bisa ka’ida da tsarin doka, sabanin ikirarin da gwamnatin jihar Kogi ta yi. Rukunin Kamfanin na Dangote ya bayyana cewa gwamnatin jihar Kogi ba…
Sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar na III ya bayyana rashin dadinsa game da rasuwar AbdulAzeez Ude. cikin sanarwa da mataimakin san a harkar labarai Bashir Adefaka ya fitar, sarkin musulmin yace marigayin ya kasance mai gogomarya ga jama’a musamman ma…
Akalla yan kato da gora guda bakwai ne suka mutu a safiyar jiya, bayan su taka wani abin fashewa wanda ake zargin Yan kungiyar Boko Haram ne suka dasa. Lamarin ya faru ne a kauyen Kawuri na karamar hukumar Konduga…
Mukaddashin Shugaban Hukumar Yaki da rashawa EFCC, Mohammed Umar Abba ya ce Hukumar ta samu hukunta mutane 865 cikin 1,305 da ta shigar a kotu a shekarar 2020. Ya ce ana cigaba da bincike a kan kararraki 7,340 a cikin…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya umarci Hukumar Kula da Kayan Kimiyya da aikin Injiniya ta kasa da ta tura taraktocin da aka gyara ma manoma domin bunkasa ayyukan noma a kasar. Mataimakin Shugaban Hukumar Kula da Kayan Kimiyya da aikin…
Hukumar man fetur ta kasa wato NNPC ta bukaci yan Najeriya da cewa karsu tsorata da siyan man fetur din akwai isasshe a kasa da zai wuce sati daya. Baban manajan kungiyar tsare-tsare ta hukumar Mrs Oritsemeyiwa Eyesan ce ta…
Dr Osagie Ehanire Ministan lafiya ya nuna damuwarsa ta yadda ake samun karuwar cutar daji ta nono a fadin kasar inda yace ya kamata mata su dinga zuwa ana duba su. Ehanire ya bayyana hakan yayin ranar cutar dajin ta…
Ministan lafiya na kasa Dr Osagie Ehanire yace gwamnatin tarayya zatayi yadda ya dace don ganin an karfafawa ma’aikatan kiwon lafiya gwiwa akasar. Ehanire ya bayyana hakan yayin da yaje duba aikin asibitin cutar daji dake Abuja. Yace yaji kalubalen…
Gwamnatin tarayya tace zata fara biyan yan Najeriya naira 30,000 masu aikin hannu kimanin su 330,000 a fadin kasar karkashin tsarin habbaka tattalin arziki. Babban mataimakin mataimakin shugaban kasar kan yada labarai da hulda da jama’ a Laolu Akande ne…
Rundunar sojin sama ta gabatar da hari ta jirage a sansanonin yan ta’adda bayan samun rahotanni sirri a dajin Doumbourou yayin da aka gano su suna taro. Dajin na Doumbourou dake jihar Zamfara da sauran dazuzzuka dake yankin Arewa maso…