Shugaban hukumar kiyaye hadurra ta tarayya, Boboye Oyeyemi, ya bayar da umarnin tura ma’aikata 1,500 da motoci 35 domin gudanar da zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress. Hakan na kunshe ne a cikin wata sanarwa…
Hukumar yaki da cutar tarin fuka da kuturta da cutar Buruli a jihar Kaduna a ranar Talata ta ce mutane 4,506 sun kamu da cutar tarin fuka a jihar. Manajan shirye-shirye na jihar Sadiq Idris ne ya bayyana haka ga…
Akalla wakilai 2,322 daga kananan hukumomin kasar nan 774 da suka hada da kananan hukumomi shida na babban birnin tarayya (FCT) ne ake sa ran za su kada kuri’a a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar APC a…
Mutane 26 ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da ake ci gaba da bincike bayan wani hatsarin kwale-kwale a kogin Shagari da ke karamar hukumar Shagari ta jihar Sokoto. Shugaban karamar hukumar Shagari, Alhaji Aliyu Dantani, wanda ya bayyanawa wakilinmu…
Uwargidan shugaban kasa, Aisha Buhari, ta nemi hadin kan mata domin kawo karshen duk wani nau’i na rashin daidaiton jinsi da nuna son kai ga mata. Misis Buhari ta bayyana haka ne a taron mata na gari mai taken: “Women…
Gwamna Babagana Zulum ya yi kira ga masu neman shugabancin kasar nan da su yi la’akari da zaman lafiya da hadin kan kasa a kowane lokaci. Zulum ya bayyana haka, a Maiduguri; lokacin da ya karbi bakuncin Gwamna Nyesom Wike…
Hukumar shige da fice ta Najeriya reshen jihar Legas ta kama wani Ba’amurke da bindigogi a filin jirgin saman Murtala Muhammed. Fasinjan wanda ya isa kasar a cikin jirgin United Airlines da ya taso daga birnin Houston na kasar Amurka…
Kungiyar Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka ta ce yanzu haka Najeriya na da mutane miliyan 3.3 da suka rasa matsugunansu sakamakon rikice-rikice daban-daban da suka addabi al’ummar kasar. Da take jawabi a wajen bude taron karawa juna sani na masu…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi afuwa ga Sanata Joshua Achibi Dariye wanda aka yankewa hukuncin daurin shekaru goma a gidan yari bisa samunsa da laifin satar Naira biliyan 2 lokacin yana gwamnan jihar Filato. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya…
Wani kamfanin kasar Amurka mai suna Kimberly-Clark cikin watanni shida masu zuwa yana tallafawa sama da yara mata 6,000 masu shekaru tsakanin 10 zuwa 19 a Adamawa, Akwa-Ibom, Bauchi, Bayelsa, Cross Rivers, Edo, Kano, Lagos, Niger, da Taraba jahohin da…