An Yabawa Shugaba Buhari Game Da Soke Shuwagabannin Tsaro

Buhari
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An yabawa Shugaba Muhammadu Buhari game da soke shuwagabbannin tsaro tare da nada sabbin shuwagabbani.

Cibiyar Civil Society Legislative Advocacy sune sukayi wannan yabo bayan jama’a da dama sun nuna farin cikin su a game da hakkan.

Shugaban cibiyar Auwal Rafsajani ya bayyana cewa matakin soke shuwagabbanin abune da ya kamata a yi shi tun a baya.

Yace cibiyar tayi wannan nazarin ne sakamakon tabarbarewan harkan tsaro a cikin kasar.
Ya kuma yi kira da suyi aiki kai da fata domin ganin karshen rashin tsaro a cikin kasar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply