An Tattaunawa Kan Farfado Da Tattalin Arziki Bayan Cutar corona.

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kwamishina mai kula da harkokin kasuwanci da masana’antu ta kasashen afrika Albert Muchanga ya bayyana cewa shigowar kasar Najeriya cikin kasuwanci mara shinge abune na farin ciki sosai sannan sun shirya su fara damawa da kasar gaba nin taron su na wannan shekara domin fara cin moriyar shirni a shekara mai kamawa.

Yayi wannan bayani ne a Addis Ababa yayin taron kungiyar kasashen nahiyar Afrika masu kasuwanci mara shinge domin tattaunawa kan kaddamar da kasuwancin.

Yace kaddamar da shirin zai habbaka kasuwancin afrika da bunkasa karfin masana’antun da suke samar da kayaki.

Kasar Najeriya da ta sanya hannu kan kasuwanci mara shinge na kasashen Afrika a shekarar 2019, an amince da yarjejeniyar a ranar 12 ga watan nuwamba kamar yadda ake tsammanin karbar izini.

Manufar taron kasuwancin na wannan shekara shine tattaunawa kan farfado da abubuwa bayan cutar corona,

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply