An Shirya Gasa Ga Miliyoyin Masoya Laliga a Kano.

LALIGA
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A wata wasika mai dauke da kwanan wata 22 ga Disamba 2020 kuma dauke da sa hannun Daraktan Laligas na Kasa da Kasa, Oscar Mayo Pardo ya aka wa Kungiyar Kwallon Kafa ta Jihar Kano, cewa kungiyar ta shirya gasar ga miliyoyin masoya Laliga a Kano.
Dandal Kura Radio International ta ba da rahoton cewa Pardo ya kara jaddada cewa Kano ita ce matattarar masoyan Laliga a Najeriya a saboda hakane aka shirya gasar a jihar .

Idan za a tuna Laliga ta yi taron masoya a Kano a ranar 13 ga Satumba, 2020 inda magoya bayan suka taru domin kallon wasan Huesca da Villarreal da za a gabatar da kamfen Laliga na 2020/2021.

Wasan ya shafi ‘yan Najeriya biyu, Kelechi Nwakali da Samuel Chukwueze
A watan Agusta 2019, Laliga ya sanya hannu kan yarjejeniyar haɗin gwiwa tare da Arewa Radio a Kano domin cigaba da inganta ƙungiyar.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply