An Sanar Da Shirin Raba Rigakafi Cutar COVID-19 A Najeriya.

corona vaccine
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar kula da lafiya na mataki farko ta sanar da shirin rabiyar sinarin cutar COVID-19 a najeriya tare da cew

a anyi amfani da yawan masu dauke da cutar a jihohin kasar.

Hukumar hana bazuwar cututtuka na najeriya NCDC tace an samu sabbin wadanda suka kamu da cutar 1, 585 kuma cikin sa’o’i 24 b8 sun rigamu gidan gaskiya.

An samu wadanda suka harbu da cuatar a jihohi 25 inda jihar agos ke gaba da mutane 573, Abuja-182, Plateau-162, Gombe-81, Oyo-75, Rivers-68, Sokoto-58, Ondo-55, Ogun-42, Nasarawa-40, Akwa Ibom-36, Edo-31, Kaduna-27, Anambra-22, Delta-19, Kano-17, Osun-17, Ebonyi-16, Katsina-14, Niger-14, Bayelsa-9, Ekiti-8, Borno-7 Jigawa-5, Abia-4 da Bauchi-3.

A game da yawan masu dauke da cutar, jihar kano zata karbi sinadarin dubu 3,557; Lagos, 3,131; Katsina, 2,361; Kaduna, 2,074; Bauchi, 1,900; Oyo, 1,848; Rivers, 1,766; Jigawa, 1,712; Niger, 1,558; Ogun, 1,473; Sokoto, 1,468; Benue, 1,423; Borno, 1,416; Anambra, 1,379; Zamfara, 1,336; Delta, 1,306;Kebbi, 1,268; Imo, 1,267; Ondo, 1,228; Akwa Ibom, 1,161.Adamawa, 1,129; Edo, 1,104; Plateau, 1,089; Enugu, 1,088; Osun, 1,032; Kogi, 1,030; Cross River, 1,023; Abia, 955; Gombe, 908; Yobe, 842; Ekiti, 830; Taraba, 830; Kwara, 815; Ebonyi, 747; Bayelsa, 589; FCT, 695; Nasarawa, 661.

Haka zalika hukumar tace anasa rai za’a fara bada sinadarin cutar a watan janairun nan da kuma na fabrairu bisa amfani da ka’idojin hukumar lafiya na duniya tare kuma da cewa gwamnatin tarayya taci gaba da nemo sinadaren cutar daga kashashen rasha, sin da sauran su.

Haka kuma NCDC ta bayyana cewa mutane 865 sun samu lfya daga cutar.
COV/CDC/WBS/TWT/BBW BBW KBD/SFI/BBW

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply