An Samu Karuwar Mutane 601 Masu Dauke Da Cutar COVID-19

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar yaki da cutttuka masu yaduwa ta kasata ta bayyyana cewa Najeriya ta samu karuwar mutane 601 masu dauke da cutar Coronavirus binda a yanzu ake da 51,905 a kasar.

Cibiyar ta bayyana hakan a shafinta na twitter ranar Asabar inda tace an samu rasuwar mutum daya a kasar.

NCDC tace a yanzu ana da mutane 51,905 a yanzu sai 38,767 da aka sallama sai kuma 997 da suka rasa rayukansu a johohi 36 ciki harda Abuja.
Cibiyar tace jihar Lagas nada yawancin mutane idan aka kwatantanta da satin daya gabata inda suke da mutane 404.

Jihohin da aka samu karuwar ranar Asabar sune Abuja; 37, Oyo 19, Ondo 14, Abia 13, Enugu 13, Kaduna 13, Edo 12, Kano 12, Kwara 11, Ebonyi 10, Nasarawa 7, Ogun 6, Osun 5, Delta 5, Niger 5, Plateau 4, Bayelsa 4, Katsina 3, Ekiti 2 and Imo 2.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply