An samu karuwar Mutane 403 Masu Dauke Da Cutar COVID19 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar yaki da cuttuttuka ta Nigeria t ace an kara samun mutane 403 masu dauke da cuta COVID19.

Cibiyar ta bayyana hakan a shafinta na twitter ranar Lahadi da daddare cewa a yanzu kasar nada mutane 16,085 bayan gwajin mutane 92,924.

Rahoton yace a karon farko an ture jihar Legas a matsayin wadda take kan gaba inda a yau Gombe ce kan gaba da mutane 73 sai Lagos wadda take da 68.

An samu karuwar a jihohin 20 ciki harda Abuja, jihohin sune: Gombe-73, Lagos-68, Kano-46, Edo-36, FCT-35, Nasarawa-31, Kaduna-17, Oyo-16, Abia-15, Delta-13, Borno-13, Plateau-8, Niger-7, Rivers-7, Enugu-6, Ogun-6, Kebbi-3, Ondo-1, Anambra-1, Imo-1.

Dandal Kura Radio International ta rawaito cewa an salami muatne 5,220 sai 420 da suka rasa rayukansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply