An Sami Karuwar Mutane 239 Masu Dauke Da Cutar Coronavirus Nigeria -NCDC

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Cibiyar yaki da cuttuttuka ta kasa wato NCDC ta tabbatar da karuwar mutane masu dauke da cutar Coronavirus 239 a Najeriya.

Cibiyar ta bayyana a shafinta na twitter ranar Asabar da daddare dukka masu dauke da cutar a yanzu sun kai 4151.
Inda tace jihohin da aka samu karuwar sune 97-Lagos, 44-Bauchi, 29-Kano, 19-Katsina, 17-Borno, 7-FCT, 6-Kwara, 5-Oyo, 3-Kaduna, 3-Sokoto, 2-Adamawa, 2-Kebbi, 2-Plateau, 2-Ogun sai 1-Ekiti.

A yanzu a Najeriya mutane 4151 suke dauke da cutar, sai 745 da suka warke aka sallama.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply