An Rantsar Da Vladimir Putin A Matsayin Shugaban Kasar Rasha Karo Na 4

putin
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban kasar Rasha karo na hudu a garin Kremlin ranar litinin. Putin yana kan mulki tun shekarar 1999, inda aka kara zabenshi a watan maris din shekarar nan inda ya samu kashi 76.7 na kuri’a.

A yayin bukin rantsar dashi din Putin din yace ya dauki dukkan nauyin da ke kansa, sannan ya godewa mutanen Rasha kan taimakon da suka bashi.

Gidan talabijin din jihar Rasha ya nuna putin yana tafiya zuwa sabon gidan gwamnatin kasar inda limousine ta kaishi.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply