An Rantsar Da Ciyamomi Da Kansilolin Da Suka Yi Nasara A Jam’iyyar APC A Jihar Yobe.

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An rantsar da ciyamomi da kansilolin da suka samu nasara a yan jam’iyyar APC a jihar Yobe.

Bikinrantsarwar ya hada da masu ruwa da tsaki guda 4 daga jam’iyyar PDP wanda suka dawo ranar laraba.

Sababbin mambobin wanda mataimakin gwamnan PDP ya jagoranta a zaben day a gabata Baba Abba-Ajishima ya koma jam’iyyyar ta APC.

Yayin da yake jawabi gwamnan jihar Yobe Alhaji Mai-Mala Buni yace a wan nan zaben sunga yadda aikin hadin kai yake da matukar dadi tsakanin gwamnatin jihar da mutanenta da karfafa damokaradiyya da zama kusa da mutane.

hakka nan yace zaben na kananan hukumomi ya koya musu dattijantaka da kuma yadda mutane fito suk gudanar da zaben.

San nan yace yadda abokan karawar su suka fito ma ya kara nuna yadda jam’iyyar APCta bawa kowa damarsa.

Haka nan yayi kira ga sabbabin ciyamomin dasu yi ayyukan da zai kawo samuwar haraji a yankunanan nasu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply