An Kirayi Jami’an Sojin Najeriya Na Operation LAST HOLD Dasu Dinga Bin Doka Yayin Gudanar Da Ayyukansu

army-logo
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An kirayi jami’an sojin Najeriya na operation LAST HOLD dasu dinga bin doka yayin gudanar da ayyukansu.

Shugaban rundunar ta 7 Brigadier General Abdulmalik Bulama Biu ne ya bayyana hakan yayin da yake yiwa jami’an bayani a Jimtillo dake Maiduguri.

Ya kirayesu da suyi iyakar kokarinsu don ganin an kawo karshen ta’addancin He Boko Haram. Haka nan yace yaje ne don ya karfafa musu gwiwa kan yadda suke kokari, sannan ya kara da cewa su ci gaba da yadda suke gudanar da ayyukansu.

General Biu ya basu shawara kansu su kiyaye duk wani dazai ja hankalinsu daga kan ayyukansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply