An Kara Samun Mutane 389 Masu Dauke Da Cuttar COVID-19 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A Najeriya an kara samun karuwar mutane 389 masu dauke da cutar COVID-19 inda gaba daya a kasar a yanzu ya kama mutane 8,733.

Dandal Kura Radio ta gano cewa ba a taba samun na wan nan karon ba a kasar tunda annobar ta barke a kasar.
Ciyar yaki da cututtukan ta kasa wato NCDC c eta bayyana hakan a shafinta na twitter inda tace an samu mutuwar mutane 5.

NCDC tace a karon farko an samu daya daga jihar Kogi a cikin awwanni 24. Haka nan cibiyar tace gaba daya da ake dasu a wanzu ya kama 8,733, sai 2,501 da aka sallama sai kuma 254 da suka rasa rayukansu.

San nan kididdigar da NCDC ta gudanar ya nuna cutar ta bulla jihohi 22 inda jihar Lagos keda mafi yawancin mutane inda take da accounting 256 ita kadai a Karin wadanda suka kamun a jiya.

Sai jihohin Katsina 23, Edo 22, Rivers 14, Kano13, Adamawa 11, Akwa Ibom 11, Kaduna 7, Kwara 6, Nasarawa (6), Gombe (2), Plateau 2, Abia 2, Delta 2, Benue 2, Niger 2, Kogi 2, Oyo 2, Imo 1, Borno 1, Ogun 1, Anambra 1.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply