An ceto Daliban Islamiya Da Akayi Garkuwa Dasu A Jihar Katsina.

IMG-20201218-WA0051
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

An sake daliban makarantar islamiyya wadanda akayi garkuwa dasu a garin Mahuta dake karamin hukumar Dandume na jihar Katsina.

An bada rahoton cewa an sace daliban guda dari ne a kwanaki kadan bayan yan bindiga sun kutsa makarantar gwamnati na karamar hukumar Kankara tare da dauke dalibai 344

An kuma ruwaito cewa yan banga ne sun fafata da yan bindigar da misalign karfe 3 na safiya kuma sukayi nasarar korar su tare da ceton yaran islamiyan

Wani labari da aka wallafa a jiar na Katsina an ruwaito cewa an sace yaran ne a hanyar su ta komawa gida daga bikin Maulidi a Anguwar Al-Kasim dake kusa da garin Mahuta.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply