An Bayyana kasar Najeriya A Jerin kasashen Da Basa Baiwa Mutane Damar Gudanar Da Addinin su.

images (6)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

A ranar litinin ne kasar Amurka ta bayyana kasar Najeriya a jerin kasashen da basa baiwa mutane damar gudanr da addini su, yayin da kungiyar kiristoci suka bayyana haka.

Sakataren harkokin kasashen waje Mike Pompeo shi ya bayyana Najeriya a matsayin kasar da bata bada damar gudanar da addini ga jama’a.

Duk da kasar Najeriya na daidaita tsakanin musulmai da kirista amma wasu kungiyoyi na kiristoci sun bayyana damuwa ga kasar amurka.

Sauran kasashen da’a bayyana sun hada da Saudiya da Pakistan wadan da suke da kawance mai wahalar fahimta da kasar Amurka sai kuma kasashen China da Iran da suke kasance kishiyoyi a lokacin gwamnatin shugaba Donald Trump.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply