An Bayyana Kafofin Yada Labarai A Matsayin Jigo A Bangaren Tabbatar Da Adalci A Cikin Al’umma.

images (6)
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

yan jarida da kuma ma’aikatan kare hakkin dan Adam sun bayyana kafofin yada labarai a matsayin jigo a bangaren tabbatar da adalci a cikin yankin.

Sun bayyana hakkan ne a wajen taron tattaunawa da suka yi a jihar lagas.
Cibiyar Centre for Democracy and Development ita ta shirya taron.

Sunce ya dace suyi hadin guiwa wajen ganin sun kare hakkin dan addam ako da yaushe.

Da hakkan sun yi kira ga yan jaridu da su kasance masu gaskiya da bin doka a yayin gudanar da ayyukan su.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply