A Ranar Lahadi Mutane Dubu Daya Aka Tabbatar Sun Kamu Da Cutar COVID-19 A Najeriya

NCDC 3
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Adadin masu cutar corona a kasar Najeriya yah aura dubu dari 1 a ranar Lahadi yayin da aka samu sabbin masu dauke da cutar da suka kai dubu 1 da 24 wanda ya kama adadin su dubu dari 1 da 87.

Cibiyar hana yaduwar cututtuka ta kasar Najeriya ita ta bayyana haka a shafin ta na yanar gizo.

Haka kuma cibiyar ta bayyana mutane 8 wanda suka rasa rayukan su.

Jihohin da aka samu masu cutar akwai Abia-11, Adamawa-27, Akwa-Ibom-9, Anambra-19, Bauchi-17, Bayelsa-21, Benue-11, Borno-36, Cross River-12, Delta-52, Ebonyi-30, Edo-119, Ekiti-7, Enugu-21, Birnin tarayya-107, Gombe-38, Imo -17 da Jigawa-55.

Sauran sun hada da Kaduna-55, Kano-70, Katsina-27, Kebbi-13, Kogi-2, Kwara -31, Lagos-256, Nassarawa-13, Niger -13, Ogun -35, Ondo-41, Osun -24, Oyo -54, Plateau -46, Rivers -67, Sokoto-20, Taraba-7, Yobe-8 da Zamfara-5.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply