A Najeriya Gwamnatin jihar Borno Tayiwa Magidanta 6000 Rabon Kayan Abinci

ZULUM
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Kimanin gidaje 6,000 ne na unguwanni 3 a birnin Maiduguri suka amfana da tallafin kayan abinci wanda gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya kaddamar ranar Asabar.

An fara rabon daga gidajen yan gudun hijira na kwastam dake Muna, sai Jere a -shugaba Buhari ya yabawa yan jaridu wajen wayar da kai kan cutar COVID 19.

Anyi rabon kayan mutane 2,000 mazauna Gwange III ranar Asabar inda gwamnan ya samu halarta, kuma anyi rabon ta hanyar bin ka’aidojin kariya daga cutar COVID-19.

A ranar juma’a ne da yamma akayi rabon kayan na mutane 4,000 mazauna Gwange I data II. Kayan da aka raba sun kunshi Buhunhunan shinkafa, Semovita, man girki, taliya da kuma kayan dandano.

Zulum ya kkafa kwamitin rabon kayan abincin ne ranar 24 ga watan Aprilu mai mutane 17 don ragewa mtane radadi sakamakon zaman gida da aka kafa na kwana 14 a fadin jihar don dakile yaduwar cutar coronavirus.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply