A Jihar Borno jam’iyyar APC Ta Zargin Mambobinta, Da Yin Rajista Ba Bisa Ka’ida ba.

APC small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

jam’iyyar APC a jihar Borno a arewa moso gabashin nigeriya ta saki wasu mambobin ta da take zargin sunyi rajista ba bisa ka’ida ba.

sakataran jam’iyyar Alhaji Bello Ayuba shiya fitar da sanawar ma manema labarai inda yace masu aikata hakan nayi ne domin rushe aniyar shugaba buhari tayin tazarce.

sannan jam’iyyar ta umarci ma’aikatanta na kananan hukumomin 27 na jihar, da suyi watsi da duk wani rajista da za ayi a yanzu bada izinin jam’iyyar ake yiba .

yaka zalika yace a duk lokacin da kungiyar zatayi rajista zata sanar dasu, amma ba wasu bangare daban su fake da sunan ma’aikatansu.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply