Shugaban Kasar Najeriya Ya Maida 12 Ga watan Yuli Ranar Damokaradiyya

President-Miuhammadu-Buhari-wide-1-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban kasar Najeriya Muhammmadu Buhari ya bayyana cewa daga yanzu 12 ga watan yuni ne ranar Damokaradiyyya a Najeriya.

Shugaban ya bayyana hakan ne a rahoton daya fitar wanda yasa hannu tun shekarar 1999, a Najeriya ana gudanarda bikin ranar Damokaradiyyyar ranar 29 ga watan Mayu na kowace shekara.

12 ga watan yuli ne na shekarar 1993 miliyoyin yan Najeriya suka yi zabe sahihi cikin lumana tun bayan da aka samu yancin kai. Don haka ne gwamnati ta bada kyauta ta musamman na girmamama marigayi Chief MKO Abiola mukami mafi girma na CFR, wanda shi ya lashe zaben 12 yuli da aka soke na shekarar.

Wanda suka tsaya takarar kuma a matsayin mataimakinsa Ambassador Baba Gana Kingibe an bashi GCON. Haka nan babban lauyan nan mai fafutukar kan ganin an samu damokaradiyya Chief Gani Fawehinmi SAN za’a bashi na GCON.

Download Our App from the Google Play Store

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Latest news

Leave a Reply