
Kungiyar Tarayyan Turai Tare Da Kungyar Mercy Corps Sun Bayar Da Gidaje Masu Amfani Da Sola Ga Gwwamnatin jihar Borno.
Kungiyar tarayyan turai tare da kungyar Mercy Corps sun mika gidaje masu amfani da wutar sola sama da dari 3 da 25 ga gwamnatin jihar