Gwanna Mai Mala Buni Zai Kafa Hukumar Kula Da Masu Bukata Ta Musanman

yobe mai mala
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamna Mai mala Buni na jihar Yobe ya ci alwashin sanya hannu akan shirin dokar kafa hukumar kula da mutane masu bukata ta musamman.

Gwamna Buni ya tabbatar da hakan ne a lokacin da ya karbi shugaban jama’iyyar APC na shiyyar arewa maso gabas Alh. Muhammad Abba Isa a fadar gwamnatin jihar dake Damaturu.

Yace kafa hukumar zai taimakawajen inganta rayuwar mutane masu bukata ta musamman da sauran gajiyayyu.

Yayin da yake godiwa  gwamnan,saboda kafa hukuma , Muhammad Abba Isa yakuma  yabawa gwamnan saboda janyo  masu bukata ta musamman a jika domin susan gomnati tana damawa da su .

Leave a Reply