
Gwamnatin tarayyata dakatar da yin tafiye-tafiye zuwa kasashe goma sha 3 wadanda aka samu bullar cutar corona virus a cikinsu.
Gwamnatin yace an dakatar da tafiye tafiye zuwa kasashen da aka samu mutane sama da dubu sun kamu da cutar ta corona virus.
dakatar da tafiye tafiyen zai fara aiki ne daga ranar juma’a 20 ga watan nan na Maris, kuma har zuwa tsawon makwanni 4.
Gwamnatin ta kuma bayyana cewa ta dakatar da bayar da visa ga ‘Yan wayannnan kasahen.
