Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Gwamnatin Jihar Borno Ta Samo Mafita Gamai Da Matsalar Rashin Ruwa

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Borno ta samar da mafita ga matsalar rashin ruwa bayan ta kammala aikin ruwa na Dalori daka iya bada ruwa ga burtsatsan ruwa 500 a cikin jiha.

Sakatariyar ma’aikatar ruwa Hajiya Mairo Bunu Lawan ce ta bayyana hakan yayin bikin ruwa na duniya na wannan shekarar wadda akawa take da bada muhimmanci ga ruwa.

Tace an gudanar da ayyukan ne domin maganace matsaloli da ta’addancin Boko Haram ya haifar a jihar.

Tace ma’aikatar zata kula da bayanan masu amfanin da ruwa dama karban basussuka daya saura, inda tace tanada yakinin cewa idan jama’a sun samu ruwa, to baza’a samu lalacewar burtsasan ruwan ba.

Game da matslolin samun ruwan, tace bangaren ruwa da ma’aikatan hakika suna daya daga cikin bangarori da ta’addancin tsawon lokuta ya shafa, wanda ya hana ma’aikatan damar samun horaswa ko kuma daukan wasu a bangaren samar da ruwan.

Leave a Reply