Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Kaddamar Da Ginin Tsohon Filin Jirgin Saman Jihar

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin jihar Bauchi ta fara kaddamar da ginin cibiyar jihar dake yankin tsohon filin jirgin sama na jihar tsawon shekaru 45 da gabatar da tsarin a tun shekarar 1976, kuma mai matukar muhimmanci ga jihar.

Kwamisinan auna filaye na jihar, farfesa Adamu Ahmed ne ya bayyana hakan ga wakilin mu a game da cibiyar, inda yace karkashin yerjrjrniyar canjin fili, kamfanin KK Kingdom Nigeria Limited zata zuba jarin naira biliyan 4.5 a karo na farko wanda zai ba damar tsarawa a filin mai fadin hecta 2.8.

Farfesa Ahmed ya kuma ce, gwamnan jihar Bayelsa ne ya kaddamar da shirin wanda gwamnan jihar jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya sake jaddada aniyarsa na inganta gine-gine ta hanyar sabon ta birnin domin samar da ci gaba a jihar.

Gwamnati Bala Mohammed a jihar Bauchi ne zatayi aikin sabon ta biranen hade da mayan hanyoyi 5 da aka kammala sai guda 7 da ake kan gina su, dama mashiga 4 na jihar sai kuma sabon rukunin gidaje 1,500 da ake kai.

Leave a Reply