Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Gwamnan Jihar Taraba Ya Karbi Rigakafin COVID-19

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

By:Ahmed Umar Gosol, Taraba
Gwamnan jihar Taraba Darius Ishaku ya karbi rigakafin COVID-19 yayin shirin da gidan Gwamnatin Jalingo suka shirya na bada allurar rigakafin.

Gwamnatin Jihar Taraba ta karbi rigakafin dubu tamanin da shida, dari biyu da hamsin na rigakafin da za a raba a jihar.

Gwamna Darius Ishaku ya yi kira ga mutanen Taraba da su guji mummunan tunanin da ke tattare da rigakafin na Covid-19.

Haka nan Gwamnan ya godewa Gwamnatin Tarayya, Hukumar Kula da Kiwon Lafiya a matakin farko kan kokarin da suke yi na takaita yaduwar cutar COVID-19 a cikin jihar.

Leave a Reply