Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

FBI Ta Fitar Da Sunayen ‘Yan Najeriya 80 Masu Aikata Zamba Cikin Aminci a Amurka

FBI
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Gwamnatin ‘kasar Amurka ta fidda sunayen mutane 80 wadanda suke aikata zamba cikin amince sa’annan galibinsu ‘yan Najeriya ne.

Cikin wata sanarwa da mahukuntan ‘kasar Amurka ta fitar, ta nuni da cewa wadanda ake zargin suna taka gagarumar rawa wajen aikata zambar.

Mahukuntan Amurkan sun bayyana sunayen Valentine Iro, mai shekara 31, da kuma Chukwudi Igbokwe a matsayin mashahuran masu aikata zambar.

Iro and Igbokwe sune suka yi kutunguilar tura kudaden wadanda suka damfara daga wani banki da ba shi da muhalli wadanda suke amfani dashi zuwa wasu bankuna na Amurka da hadin bakin masu chanjin kudi.

Related stories

Leave a Reply