Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Buhari Ya Kirayi Yan Najeriya Dasu Dinga Sayan Kayan Da Aka Sarrafa A Kasar

buhari-talkingwidth-1-768x331
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaba Muhammadu Buhari ya kirayi yan Najeriya dasu cigaba da sayan kayan da aka sarrafa a gida don a samu karuwar tattalin arziki.

Shugaban ya bayyana hakan ne yayin baje kolin da aka gudanar  na shekarar 2019 a jihar Lagos wadda Lagos Chamber of Commerce and Industry ta shirya, Buharin gwamnatin tarayya tace zata taimaka wajen cigaban kanana da matsakaitan sana’oi.

An rawaito cewa Ministar kamfanoni, cinkayya da zuba jari  Mrs Mariam Katagum c eta wakilci shugaban kasar inda tace dole yan Najeriya su amince da sabon tsarin na habbaka kayan da aka sarrafa a kasar.

Related stories

Leave a Reply