Boko Haram Sun Kaiwa Yan Jami’an Soji Hari A Garin Mafa Dake Jihar Borno

A screengrab taken on November 9, 2014 from a new Boko Haram video released by the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram and obtained by AFP shows Boko Haram fighters parading on a tank in an unidentified town. The leader of the Nigerian Islamist extremist group Boko Haram, Abubakar Shekau, dismissed again government claims about ceasefire talks and threatened to kill the man who has presented himself as Boko HaramТs negotiator. AFP PHOTO / HO / BOKO HARAM = RESTRICTED TO EDITORIAL USE - MANDATORY CREDIT "AFP PHOTO / BOKO HARAM" - NO MARKETING NO ADVERTISING CAMPAIGNS - DISTRIBUTED AS A SERVICE TO CLIENTS =

Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Acigaba da cetomutane da rundunarsojinNajeriyasukeyi da kokarinsunakakkabeyankungiyar ta Boko Haram, jami’ansojinnacigaba da cetomata da yaraindahakanyazamaruwan dare.

MayakannaBoko Haram sunyiyunkurinkaiwajam’ansojinnaOperation LAFIYA DOLE a sansaninSuper Camp indasukayiyunkurinshigasansanincikinmotocibiyarmasudauke da bindiga a samansu da Babura a garinMafaa jiharBorno.

Sun fafatanakimaninminti 40 inda aka ci galaba a kansu da makamansukumaaka gansusunagudu tare dadibargawawwakinyanuwansu da wadandasukasamunraunuka.

RahotonyafitodagabakinkanalAminuIliyasumaiyadalabarainarundunarindayacejami’annasu sun samugawaryanBoko Haram guda 3 wandabiyudagacikinadauke da rigamaidauke da Bam.

A wanirahotonkumawasuyankunarbakin wake matagudabiyusunyiyunkurinkaihariwanisansaninjami’ansojadakegaringwoza a jihar Borno.

ShugabanrundunarsojinnajeriyaLaftanaljanarTukurYusufuBurataiyayabawajami’ankanyaddasukenunajajircewarsu da kwarewarsuindayabukacesudasucigaba da kakkabeyanta’addar a kasabakidaya.

Related stories

Leave a Reply