Dandal Kura Radio International Kanuri: Kowu’o Fal Kanuri Milion Mew’wu Kla
Kanuri Miliyan Goma, Murya Daya
Dandal Radio 98.9FM Voice for Peace
Dandal Kura FM 98.9 Kowo’u nabtu N3l3fay3
Dandal Kura FM 98.9 Muryan Zaman Lafiya

--:--
--:--
  • FM Stream
  • Shortwave

Ba’a Cimma Matsaya Ba Kan Cire Sojin Amurka Daga Afghanistan – Taliban

taliban
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Taliban sun bayyana ranar Asabar cewa ba’a cimma wata matsaya ta musamman ba kan tattaunawa da akeyi da masu sasantawa na Washington kan cire jami’an sojin Amurka daga kasar Afghanistan.

Bangarorin biyu zasu cigaba da tattaunawa a kasar Qatar inda yan ta’addan suke da ofishinsu na siyasa.

A wani sakon murya da mai Magana da yawun Taliban ya fitar a Doha, Suhail Shaheen, yace duka bangaren biyu sun bada yadda za’a cire sojojin Amurkan da kuma sojojin NATO wanda aka shekara 18 ana yi wanda kuma shine mafi tsaho da sojojin Amurka suka taba yi.

Amurkan tace zata cire sojoji 14,000 a cikin shekara daya da rabi inda Taliban sukace sai dai a wata shida.

Related stories

Leave a Reply