Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum ya bude wasu ayyuka uku a yankin Karamar Hukumar Biu. Ayyukan ukun da Gwamnn ya bude, shi ya kawo adadin ayyuka goma da Gwamnan ya bude a bangaren ilimi da lafiya da samar da…
Hukumar kula da aiyukan hajji ta kasa ta mayar wa daukacin yan najeriya da sukayi aikin hajji a shekara ta 2019 naira miliyan dari 4 da 65 da dubu 79 da kuma naira 9 A domin haka ta umurci hukumomin…
Ministar al’amuran aiyukan jin kai da kuma kyautata rayuwar al’umma Hajiya Sadiya Umar Farouk tace an biya wadanda aka baiwa aiki na shirin nan na N power kudaden alawus da suke bina watannin oktoba da nuwamba. Bayanin hakan kuwa yana…
A Najeriya kungiyar masu nomar shinkafa na kasa reshin jihar Adamawa sun ce tattalin abinci na fuskantar barazana bayan ambaliyar da ta shafi mambobinsu dubu biyar. Shugaban kungiyar, Maduwa yace a baya suna da mambobi dubu bakwai da sukayi rajista…
Shugaban jam’iyyar APC a jihar Yobe Alhaji Umar Kukuri ya tsayar da Alhaji Mai Mala Buni a matsayin dan takarar Gwamnan jihar karkashin jam’iyyar APC. Kukuri ya bayyana hakanne a Damaturu yayin amsa tambayoyi daga yan jaridu inda yace sun…
An musunta harin da aka kai wa mai neman takarar gwamna a karkashin inuwar jam’iyyar APC mai mulki Farfesa Baba Gana Umara Zulum a gidansa dake birnin Maiduguri jihar Borno na Arewa maso gabashin Najeriya. An Yada jita-jitar cewa yan…
Ministan kudin tarayyar Najeriya Kemi Adeosun ta yi murabus daga aiki sabili da cece-kuce da ake yi na tuhumar ta da amfani da shaidar yiwa kasa hidima na bogi. Majiyoyi da dama cikinsu akwai wadanda ake wallafawa a shafukan intanet…
Shugaban majalisar wakilan tarayyar Najeriya YAKUBU DOGARA ya sauya sheka daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa babbar jam’iayyar adawa ta PDP a lokacin da zaben gama gari na kasar ke karatowa. Sanarwar ta fito ne daga bakin mai Magana da…
rundunar sojojin Najeriya ta Operation Lafiya Dole sun kashe yan kungiyar Boko Haram da dama a karamarr hukumar Mobbar dake arewacin jihar Borno a yankin arewa maso gabashin Najeriya. Jami’in mai hulda da jama’a na rundunar sojin Najeriya birgediya janar…
An samu labarin mutuwar shugaban wani bangare na kungiyar Boko Haram wato Mamman Nur a kasashen yammacin Africa, inda mabiyansa suka juya masa baya tare da hallaka sa. Jaridar National daily ce ta ruwaito cewa Nur wanda a shekarar 2014…