Kwamitin zartarwa na majalisar fadar shugaban kasa sun amince da fitar da Naira miliyan 995 don gyaran tituna da kuma sayan kayan fasaha da sadarwa na zamani da zasu karfafa hanyoyin kasar Ministan ayyuka da gidajen Babatunde Fashola ne ya…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar yace baza su yadda da wasu dabi’u a jam’iyyarsu ta APC ba. Buhari ya bayyana hakan jim kadan bayan da sabunta rigistarsa ta dan jam’iyyyar ta APC a garin Daura dake jihar Katsina.…
Sojoji karkashin shirin Operation Whirl Stroke sunyi nassarrar hana harin da yan ta’adda suka yi niyar kaiwa matafiya tare da kashe wasu daga cikinsu a jihohin Plateau, Benue da Taraba. Shugaban sashin yada labarai na sojin kasar manjo janar John…
Sufeta janar na yan sanda Mohammed Adamu, yaba da umarnin bada cikakkiyar tsaro dama aikin patrol a dukkan jihohin najeriya da Abuja cikin gudanar da bikin kirsimeti da kuma sabon shekara. Sufeta Adamu ya bada umarnin ne ga dukkan mataimakan…
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya dukkan yan najeriya murnar bikin kirsimetin wannan shekakara ta 2020. Shugaba Buhari yace bikin kirsimetin yana gabatar da murna, zaman lafiya, da fata nagari tare da cewa ana tsananin bukatar irin kyawawan dabi’u da…
Mahukuntan kasar Nijar sunce kimanin muttane 20 ne suka rasu a harin day an bindiga suka kai kauyukan Nijar. Tidjani Ibrahim Katiella gwamnan yankin Tillaberi yace maharani sun kai harin a kan mashina ranar asabar. Haka nan yace sun fasa…
Gwamnan jihar Katsina Aminu Masari yace yara 333 ne har yanzu baa gani ba bayan harin da aka kai makaantar sakandare ta Kankara dake jihar Katsina ranar Jumaa da daddare. Yayin da suke karbar tawaga daga gwamnatin tarayya wanda babban…
Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan ya jagoranci zaman majalisa kan dokar harkokin zabe na sashi na 6 nashekarar 2010. Shugaban majalisar Ahmad Lawan ya bayyana hakan inda yace majalisar nacigaba da ayyukanta wanda zai bada kaimi wajen dokokin zabe. Lawan…
By: Ali Muhammed Zanna The Nigerian National Petroleum Corporation NNPC has audited the governments ailing refineries and mobilised funds and technical resources to restore them to full operating capacity within the shortest possible time to crash fuel prices and guarantee…
The Federal Government has said many neighbouring countries asked Nigeria for food during the lockdown occasioned by coronavirus pandemic. The Minister of Works and Housing, Babatunde Fashola, made this known on sunday during an interactions with Journalist . The minister,…