An dawo Da Alhazan Najeriya 23, 611 Daga Kasar Saudiyya – NAHCON

nahcon small
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Hukumar aikin hajji ta kasar Najeriya ta bayyana cewa alhazai 23, 611 ne aka dawo dasu gida Najeriya a cikin jirage 44.

Acewar sashin kula da alhazai na hukumar dake Makka sun bayyana cewa wadanda zasu dawo sune alhazan jihar Sokoto 427 inda zasu hau jirgin Flynas.

Sun kara da cewa alhazan Najeriya fiye da miliyan daya da dugo takwas 1.8 ne suka gudanar da aikin hajjin a wan nan shekarar ta 2019 gaba daya a kasar ta saudiyya, inda 65, 000 yan Najeriya ne.

Related stories

Leave a Reply