Ahmad Lawan Yace Majalisar Na Cigaba Da Ayyukanta Wanda Zai Bada Kaimi Wajen Dokokin Zabe.

ahmed lawan
Share on facebook
Share on google
Share on twitter
Share on linkedin

Shugaban majalisar dattijai Ahmad Lawan ya jagoranci zaman majalisa kan dokar harkokin zabe na sashi na 6 nashekarar 2010.

Shugaban majalisar Ahmad Lawan ya bayyana hakan inda yace majalisar nacigaba da ayyukanta wanda zai bada kaimi wajen dokokin zabe.

Lawan ya bayyana hakan yayin bikin bude jin tab akin yan majaisar kan dokar zaben ta sashi na 6 na shekarar 2010 wanda hukumar zaben ta gyra na shekarar 2020.

An gudanar da taron a majalisar dake Abuja wanda kwamitin majalisar dattijai da kwamitin majalisar dattawa suka shirya kan harkokin zaben.

Haka nan shugaban majalisar dattijan ya jaddada da yin alkawari cewa majalisar zata yi aiki tukuru don tabbatarwa cewa an mika dokar a watanni hudu na farkon shekarar 2021.

Leave a Reply